• BBC News Hausa 1
  • BBC News Hausa 2
  • BBC News Hausa 3
  • BBC News Hausa 4

BBC News Hausa

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ta kiran waya

Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet bei BBC Hausa.com

Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya.

Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:

- Takaitattun Labarai

- Labarin Wasanni

- Labaran Kasuwanci

- Shirin Safe

- Shirin Yamma

- Shirin Rana

Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ajiye bayanan da ke da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka ke nema,

Za ku bar manhajar ta dinga yin talla und kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi.

Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin email ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka’idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf

Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (Einstellungen). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da ke alaka da wayarka da inda ka zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum.

Die offizielle BBC Hausa News App von ZenoMedia bietet die neuesten Programme und Schlagzeilen. Sie können die Radioprogramme mit dem kostenlosen Audioplayer oder mit der Telefonwahloption anhören (es gelten die üblichen geografischen Gebühren für Festnetz- und Mobilfunkanschlüsse. Bitte erkundigen Sie sich bei Ihrem Anbieter nach den genauen Kosten, bevor Sie anrufen.).

- Lesen Sie die neuesten Schlagzeilen auf der BBC Hausa-Website

- Hören Sie Ihre Lieblingsradiosendungen kostenlos mit dem Audio-Player oder über den Standard-Telefonwähldienst

- Sie können sich die neuesten Ausgaben anhören von:

- Takaitattun Labarai

- Labarin Wasanni

- Labaran Kasuwanci

- Shirin Safe

- Shirin Yamma

- Shirin Rana

Wenn Sie Push-Benachrichtigungen erhalten möchten, speichert ZenoMedia im Auftrag der BBC eine eindeutige Kennung für Ihr Gerät und Ihre Standortdaten, um Ihnen den Service bereitzustellen und die Schaltung von Werbung in der App zu ermöglichen [und um Zahlungen zu verarbeiten]. .

Es werden keine weiteren Sie betreffenden personenbezogenen Daten (wie Benutzername oder E-Mail-Adresse) verarbeitet. Diese Informationen werden nur gemäß den Datenschutzbestimmungen von ZenoMedia verarbeitet, die unter https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf verfügbar sind

Benachrichtigungen können Warnungen, Sounds und Symbolausweise enthalten. Diese können in den Einstellungen (Benachrichtigungen) neu konfiguriert werden. Details zu den von dieser App erfassten Daten, einschließlich der eindeutigen Kennung für Ihr Gerät und Ihre Standortdaten, finden Sie auch unter Einstellungen

Kategorie : Musik & Audio

Verwandte Suchvorgänge